GAMEDA RASHIN SAMUN CIKI KO ZUBEWAR CIKI

GAMEDA RASHIN SAMUN CIKI KO ZUBEWAR CIKIYANAR MAHAIFA ( FIBRO ) matar da take fama da cutar mahaifa wato fibro zata iya samun garin hulba da garin khustul hindi, da garin habba, ta sanya su cikin madara ko nono tana sha sau uku a wuni insha Allah.

KAIKAYIN GABA ( INFECTION ) matan da take fama da cutar infectoin na mahaifa, tana iya samun waken suya, aya, albasa,tafarnuwa,hulba,khutul hindi, ta tafassa su taba sha, sau uku a wuni insha Allah kuma zata dinga tafasa su taba sha, sau uku a wuni,
ko ta dinga tafasa hulba da tafarnuwa da albasa tana shiga ciki.

ko ta samu albasa, tafarnuwa, hulba, ta tafasa su, ya zama ruwan shan ta, bisa matsala na kurajen mahaifa amma banda mai ciki na sha.
Post a Comment (0)