HAƊIN RAGE TUMBI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Dayake Rage Tumbi_*
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man habbatus sauda
* Man albasa
* Man jir-jir
* Man dinya
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)