HAƊIN SANGA-SANGA DON MAGANCE CIWON SANYI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI**_Yadda Ake Hadin Sanga-Sanga Don Magance Ciwon Sanyi_* 


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin sanga-sanga (Raidore)
* Garin kistul Hindi
* Garin Tafarnuwa
* Garin habbatur rashad 
* Garin yansun
* Garin Si'itir
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya garin sai ki dunga sha da zuma, in sha Allah zaki ga canji.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)