SHIN SAI MACE TAGA JINI ADARENTA NAFARKO YATABBATA ITA BUDURWA CE..?

SHIN SAI MACE TAGA JINI ADARENTA NAFARKO YATABBATA ITA BUDURWA CE..?        DAGA ZAUREN
📘 *HISNUL MUSLIM*📘
      *TAMBABA*
Assalamualaikum malam barka da yamma tambayata shine dolene sai mace taga jinin adaran farko yake nunawa budurwace koba budurwa ce ba mun gode Allah yasaka da alkhairi malam
         *AMSA*
Wa alaikumussalam warahmatullah wabarakatuhu 


Wa alaikumussalam
Gaskiya ganin jini adaren farko bashine tabbacin budurciba,budurci wani tantanin fatane dayake kewaye da farjin mace wanda kuma kala kalane yadanganta da yanayin halittane wani yanada gautsi wani yanada tauri wani yananan kaman robane to mafi akasari wanda nasu yake kama roba yana budewa ne yanatsukewa zaiyi wuya mace mai irin wannan halittan agajini adarenta nafarko, saidai gurin zaibudene dakyar ammafa mace wadda fatannata keda gautsi sune wanda fatan yake kecewa to shi wannan za a iya ganin jini adarenta nafarko koda digo digone basai lallai yazuba mai tsananin yawaba ammafa mafiya yawan halittan mata sune masu halittan da ba aganin jini adarensu nafarko saidai aganshi kodan digo kokuma shi mijinne zaiga alamun jinin ajikinsa kona baza aganiba saboda haka ma aurata kukiyaye zaargi dan kyautata mu,a malar aura
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri, yana da ladan wanda ya aikata alherin"
Post a Comment (0)