YA AURI UWA DA 'YA, BAI SANI BA !

YA AURI UWA DA 'YA, BAI SANI BA !


*Tambaya* 
Assalamu alaikum 
Malam don Allah inada tambaya.
Wani mutumne ya aure wata mata bayan sunrabu yaje ya aure yarta ta cikinta bisa rashin sani kuma dukkansu sunsamu haihuwa dashi. Toshin malam ya hukunci Dan da yahaifa na biyu shin shegena ko halattacena.??

*Amsa*
Wa alaikum assalam 
In har Ya tabbata a rashin Sani ne, to za a raba auran, amma duka yaran da aka samu na sa ne, Babu shege a ciki !

Allah ne mafi Sani

Amsawa.
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
03-04-2022


Miftahul ilmi 
Facebook ⇨https://www.facebook.com/Miftahulilmi.ml

TELEGRAM ⇨https://t.me/Miftahulilm2

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)