Ban Dariya (Jokes)

BOKA DA WATA MACE

BOKA DA WATA MACE Wata Matace Taje Wajen Wani Boka Tana Zuwa sai Bokan Yace Nasan Abinda ya kawo ki, sai ya buga kasa, Sai yace…

MAI KATOBARA!

MAI KATOBARA! Mai katobara ya kasance daga cikin bayin sarki da a ke zaman fada da shi. Ba a taba zaman fada da shi aka tashi la…

BABARBARE

BABARBARE Wani barbarene yazo kano daga maiduguri yanada dan tab'in hankali sai yazo wajan wasu mutane yayi musu sallama su…

WANI ANGO DA AMARYARSA !!!

WANI ANGO DA AMARYARSA !!! Wani angone bayan an daura aurensa da kwana biyar, Ya gayyaci abokanansa domin suci abinci a gidansa…

ASIBITIN MAHAUKATA

ASIBITIN MAHAUKATA A asibitin mahaukata ne, sai wani mahaukaci, mai suna dan-kawu ya tsunduma cikin wani katon tankin ruwa. Da w…

ANGO MAI FITSARIN KWANCE

ANGO MAI FITSARIN KWANCE wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, ya kwanta bacci sai yayi fitsari ya rasa yadda zaiyi kawai sai …

YARO DA BABAN SA 2

YARO DA BABAN SA 2 Suna zaune da babansa sai yake cewa,baba nifa aure nakeso nayi sai baban yayi dariya ganin kankantar yaron am…

ZOMO DA ZABO

ZOMO DA ZABO Zabo ne yana tsaye a kofar gidansa sai ya hango zomo yaga kunnuwan nan a tsaye yana so ya tsokani zomo yana jin kun…

ZANI KO ISHMAWY?

ZANI KO ISHMAWY? Wani Bagobiri ne matarsa ta shiga Islamiyya, rannan ta dawo daga makarantar, ta zauna kenan sai ga mijin nata y…

AMARYA

AMARYA Wata Amarya ce bayan an daura mata aure,dare yayi lokacin za'a kaita dakin mijinta sai kuka takeyi ita bata zuwa ta f…

ADMIN A GADON ASIBITI

ADMIN A GADON ASIBITI Likita: Ya jikin naki? Admin: Hmmm...gashi nan dai!Da dan sauki. Likita: kin fara iya cin abinci ne? Admin…

DARA TA CI GIDA

DARA TA CI GIDA Ga mijin ta agefen gadon, sai matar tajuyo ta kalli mijin nata.  MATA= honey inaso miyi wata magana ce nida kai …

KAFIN KAGA BIRI, BIRI YA GANKA

KAFIN KAGA BIRI, BIRI YA GANKA Wasu daliban Jami'ane suka tafi Night club sukai abin nan da ake kira da TILL-DAWN. Kuma sun …

LABARIN SAURAYI DA BUDURWA

LABARIN SAURAYI DA BUDURWA Wata budurwa ce tana da saurayinta waeshi "Adam merogo" tanaji dashi tana kuranta shi a gab…

MASHEKI

MASHEKI Akwai wata mai abinci data kware wajen iya girki, matsalarta kawai masifa da ruwan bala'i. Rannan sai wani Ustaz yaz…

MU KIYAYI HASSADA

MU KIYAYI HASSADA   A kwai wasu makwabta guda biyu kuma abokan juna, daya talaka daya attajiri. To, ranan nan sai attajirin ya t…

BIYAN BASHIN KADDARAR KAUYE

BIYAN BASHIN KADDARAR KAUYE Tuki nake cikin taraddadi a tsohon babur di na kirar vespa zabuwa mai doro. Ni dai fata na na isa in…

AN FASA KWAI

AN FASA KWAI Wani mutum ne yayi sabuwar amarya sai ya dauketa ya kaita wani hotel don suyi honey moon dinsu a chan, watau suci …

BAHAUSHE DA INYAMIRI

BAHAUSHE DA INYAMIRI Bahaushe da Inyamuri A zamanin da ya shude lokacin mulkin mallaka daf da samun yan cin kai.... Inyamuri da …

HIRA TSAKANIN MATA DA MIJI!

HIRA TSAKANIN MATA DA MIJI! Miji:- "Mata ta rabin raina" Mata:- "Na'am farin ciki na abun kaunata." Mij…