Mace Uwar Al'ummah (Women's World)

GASKIYAR ZANCE 002

GASKIYAR ZANCE 002 👌 Cikin daruruwa da dubunnan matan da ake da su a gari, ga su nan birjik iya ganinka, mai yiyuwa ma a gidans…

KE CE SARAUNIYA

KE CE SARAUNIYA  -------------------------------- Imam Qurtubi (r) yana cewa:  Matsayin mace musulma mumina a cikin Aljanna ya f…

YAR UWA INA ZA KI KAI WANNAN ZUNUBIN?

'YAR UWA INA ZA KI KAI WANNAN ZUNUBIN? A lokacin da kike barci zunubi ake rubuta maki.  Kina cin abinci ma zunubi ake rubuta…

IYAYE NA SUN HANANI AURE WAI SAI NAYI MAKARANTA

IYAYE NA SUN HANANI AURE WAI SAI NAYI MAKARANTA *TAMBAYA*❓ : Assalamu alaikum. Malam ga wata tambaya ta sister na, amma fa tana …

YADDA AKE HAƊIN BABY OIL DON MATSI DA SANTSI

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI Yadda Ake Hadin Baby Oil Don Matsi Da Santsi Idan kina so mijinki yarinka jinki cikakkiyar mace bayan ki…

YADDA AKE HAƊIN FADAMA UWAR RUWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* *_Yadda Ake Hadin Fadama Uwar Ruwa_* Yar uwa wannan hadin yana da matukar mahimmanci don yana da sauri…

YADDA AKE HAƊIN TSUMIN SASSAƘEN MANGWARO

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* *_Yadda Ake Hadin Tsumin Sassaken Mangoro_* Zaki nemi kayan hadi kamar haka: * Sassaken mangoro * Gari…

HUKUNCIN MATAR AUREN DA AKAI MATA FYADE

HUKUNCIN MATAR AUREN DA AKAI MATA FYADE   TAMBAYA TA 2869 *************** Assalamu alaikum warahmatullah. Dan Allah malam inada …

IDDAR MATAR DA BA TA AL'ADAR WATA-WATA

IDDAR MATAR DA BA TA AL'ADAR WATA-WATA *TAMBAYA*❓ : Malam idan ya zama mace ba ta yin haila sai duk bayan wata uku, yaya ida…

HAƊIN GYARAN NONO IDAN ZA A YAYE YARO

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* *_Yadda Ake Gyaran Nono Idan Za'a Yaye Yaro_* Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Garin farar shink…

MATAR DA TA AURI SAMA DA NAMIJI DAYA A LAHIRA

MATAR DA TA AURI SAMA DA NAMIJI DAYA A LAHIRA : *TAMBAYA*❓ : Malam matar da mijinta ya mutu, sai ta yi wani auren, shin za ta sa…

WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE 'YAR UWA

WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE 'YAR UWA. Sau da yawa za ka samu mace ta kai wani mataki wanda ya kamata a ce ta yi aure amma har …

MAGANIN ZUWAN RUWAN NONO

MAGANIN ZUWAN RUWAN NONO *TAMBAYA*❓ : Aslm, Malam menene zansha insamu ruwa nono allah yakara wa malam fahimta. : *AMSA*👇 : Wa&…

AN YIWA MAHAIFIYARSA SHARRIN MAITA

AN YIWA MAHAIFIYARSA SHARRIN MAITA : *TAMBAYA*❓ : Assalamu alaikum malam inai maka fatan alkairi dan allah malam Nine aka yiwa …