AL'UMMATA
AL'UMMATA Al'ummata Ku mu hankalta Mu daina mita Mu ɗau nagarta Da halin bauta Bismillahi Allah da ya yo sammai Shi ya y…
AL'UMMATA Al'ummata Ku mu hankalta Mu daina mita Mu ɗau nagarta Da halin bauta Bismillahi Allah da ya yo sammai Shi ya y…
ALHAMDULILLAHI Alhamdulillahi na gode rabbani Alhamdulillahi ya Jalla mai girma Alhamdulillahi godiya ga rabbani Alhamdulill…
BEGENKI Begenki yana a raina Ke ce jinin jikina Sannunki ruhina Sanyin idanuna Zaƙi nq bakina Sirrin muradaina Na fahimci …
DAMINA Yabanya ta yi shar-shar Furanni sun yi luf-luf Damina ta kankama Muna godiya wurin sarki Bismillah da kai zan fara Abin …
HAWAYE So ne ya sani gaba Don gashi a yau Ina fargaba Zuciya tana marari Don Allah ki zo Ki yi mata zabari Ƙaunarki ce ta sani h…
RUBUTACCIYAR WAƘAR UMMINA 2 Waƙa: Ummina 2 Mawaƙi: Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa Ummi ye Ummi Momina Ummi ye Ummi Momina Ummi …
```HARUFFAN ƘAUNA ¡¡``` *(Waƙar Gambara)* ```L... Lemon zaƙi da jusi maƙil Laƙaninsu duk ke ce ƙiril Leda ke mai da su sabbi fi…
*Eid Day* Sallah Still smells good Like the fragrance Of a scented rose Or a gorgeously dressed Amarya ready to be Taken to he…
BAITUKAN TITSIYE 1. Har ga Allah ya ga canji, 'yan maza sun ba shi 'kwanji, don kunun yau ya yi yaji, ga shi har …
TA'AZIYYAR DILIP KUMAR Da sunan Allah na mai girma Wannan da ya yo mu mai rahama A wurinsa gafara muke nema Mun yarda da kai…
SIRRIN ƁOYE Rubutacciyar waƙar sirrin ɓoye, daga bakin Aminu Ala. Bari bari zubar da hawaye Don kuwa na ga sirrin ɓoye Bari bar…
Yau kuma cikin ikon Allah ga shi mun kawo muku rubutacciyar waƙar shaksiyya daga bakin fasihin mawaƙi Aminu Ala SHAKSIYYA Shaks…
SIRRIN ZUCIYA Masoyi nawan sirrina, Ƙaunar ka nake mai sona, Murmushinka abun so ruhina, Zuciya tawa duk na ba ka, Har ma da ruh…
BABA INA ZAKA NE Rububutacciyar waƙar Baba Ina Za Ka Ne daga fasihin mawaƙi Aminu Ladan Abubakar Alan waƙa. Baba ina zaka ne …
LAMARIN DUNIYA Bismillah da sunan Allah Rahimi Shi ya yi akuya kuma shi ya yi raƙumi Ba ya gajiya balle ya yi gumi Ba ya damuwa …
LA'ANANNIYA Da sunan sarki gwani guda zan yo waƙar la'ananniya Allahu Azizu, Al-Karimu mai ikon duka duniya Ina roƙonka…
*THE* *VULTURES* ... Like the parching wind, Came they; vultures dressed in human clothes, Raping and aborting g…
WAƘAR BAKANDAMIYA Da sunan sarki rabbana mai duniya Al-kaliƙu wanda ya yo duniya Ya yi ƙorama har da teku na maliya Al-maliku ka…
WAƘAR AMINU LADAN ABUBAKAR ALAN WAƘA Tarnaki Tarnaƙi hana miƙa 3x Majaujawa sai cillawa Sasari kuma ɗaurewa Tarnaƙi mai zargewa…
WAƘAR AMINU LADAN ABUBAKAR ALAN WAƘA TARE DA FATI NIJAR Buri Uku A Duniya Sarƙaƙiya guda uku Tai sansani a zuciya Buri uku a du…