Taskar Haiman (Haiman's Archive)

KOGIN SO

Ku saurari wannan bidiyo domin sanin menene kogin so.  #haimanraees

MATA A FINA-FINAN INDIYA 02

💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁 MUJALLAR FINA-FINAN INDIYA  💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁 KE GABATAR MUKU DA SHIRIN ༄🌼༄🌼❄️✿🌀...♡...🌼༄🌼༄…

TA'AZIYYAR DILIP KUMAR

TA'AZIYYAR DILIP KUMAR Da sunan Allah na mai girma Wannan da ya yo mu mai rahama A wurinsa gafara muke nema Mun yarda da kai…

MENENE SO?

MENENE SO?

LAMARIN DUNIYA

LAMARIN DUNIYA Bismillah da sunan Allah Rahimi Shi ya yi akuya kuma shi ya yi raƙumi Ba ya gajiya balle ya yi gumi Ba ya damuwa …

FASSARAR WAƘAR MOHABBAT KI JHOOTI

FASSARAR WAƘAR MOHABBAT KI JHOOTI  • Waƙa - Mohabbat Ki Jhooti • Fim - Mughal-e-Azam • Harshe - Hindi = Hausa  • Shekarar Fita -…

No title

FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN KGF: CHAPTER 1 • Fim - KGF: Chapter 1 • Shekarar Fita - 2018 • Harshe - Hindi = Hausa  • Fassarawa - Ja…

FASSARAR WAƘAR SAIYAARA

FASSARAR WAKAR SAIYAARA  • Waƙa - Saiyaara • Fim - Ek Tha Tiger • Harshe - Hindi = Hausa  • Shekarar Fita - 2012 • Sauti - Sohai…

No title

LA'ANANNIYA Da sunan sarki gwani guda zan yo waƙar la'ananniya  Allahu Azizu, Al-Karimu mai ikon duka duniya Ina roƙonka…

WAƘAR ZAIDU IBRAHIM BARMO

ZAIDU IBRAHIM BARMO Da sunan Rabbana zan fara waƙar Zaidu Kogin maliya babu mai ganin ƙarshenka.  Ɗa wurin Ibrahima na layin su …

SHIN NAWA NE KOFIN ƘIYAYYA?

SHIN NAWA NE TSADAR KOFIN ƘIYAYYA?  Ban taɓa sanin cewa haka yake da tsada ba. Ina so ne in san tsadar ƙiyayya, don haka sai na …

KAICO!

Kaico! Bissmillah da sunan ilahi Wanda ya aiko ɗan Abdullahi Zan yi batu da tambihi Bani dama sarkina ilahi. Mu yaran zamani yau…

KUKAN KURCIYA

KUKAN KURCIYA Da sunan sarkina zan fara Wannan da shi ne ya yiwo fara Ya yi kare kana ya yo kura Ya yi ruwa kuma kana ya yo ƙura…

RASHIN KUNYA KO ƘARANCIN TAUHIDI?

RASHIN KUNYA KO KARANCIN TAUHIDI??? Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu, Barkan mu da warhaka ya 'yan uwa musulmai. …

TAYA KAI MURNA

TAYA KAI MURNA Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu. 'Yan uwana Makafta kamar yadda kuka sani cewa na saba antayo kaf…

NA DAƊE DA FAHIMTAR HAKAN 03

NA DAƊE DA FAHIMTAR HAKAN 03 To abu na gaba kuma shi ne, akwai wasu mutanen da a da suna son wani Jarumi, amma daga baya sai ka …